iqna

IQNA

Ahmad al-Tayeb, Sheikh Al-Azhar Sharif, ya halarci taron komitin sulhu, inda ya gabatar da jawabi kan sakon Musulunci na tabbatar da zaman lafiya da tsaro a duniya.
Lambar Labari: 3489302    Ranar Watsawa : 2023/06/13

A Yayin ganawa da firaminista na gwamnatin cin gashin kai ta Falastnawa;
Tehran (IQNA) A ganawarsa da firaministan gwamnatin Falasdinu Sheikh Al-Azhar ya jaddada adawarsa da yunkurin gwamnatin sahyoniyawan na raba masallacin Al-Aqsa a lokaci da wuri.
Lambar Labari: 3489229    Ranar Watsawa : 2023/05/30

Tehran (IQNA) Sheikh Al-Azhar ya gabatar da kundila mai kayatarwa na kur'ani mai tsarki, wanda babu irinsa a cikinsa ga shugaban kasar Masar.
Lambar Labari: 3489010    Ranar Watsawa : 2023/04/20

Tehran (IQNA) Sheikh Al-Azhar ya bayyana cewa taya kiristoci murnar bukukuwansu ba wai yabo da bukukuwa ba ne, sai dai a bisa koyarwar addini, ya kuma bayyana cewa kin taya kiristoci murnar bukukuwan da suke yi ba shi da alaka da Musulunci.
Lambar Labari: 3488390    Ranar Watsawa : 2022/12/25

Tehran (IQNA) Domin nuna godiya ga goyon bayan da cibiyar Azhar ke baiwa al'ummar Palastinu, shugaban hukumar Palasdinawa ya mika kwafin farko na masallacin Aqsa ga Sheikh Al-Azhar .
Lambar Labari: 3488027    Ranar Watsawa : 2022/10/18

Tehran (IQNA)Ahmad al-Tayeb, Sheikh na Azhar, ya umurci jami'an "Bait al-Zakat wa al-Sadaqat" (Majalisar Zakka da Sadaqa) ta Masar da su aika da agajin abinci da na magani na gaggawa ga mutanen Sudan da ambaliyar ruwa ta shafa.
Lambar Labari: 3487799    Ranar Watsawa : 2022/09/04